Matakan soji uku da Amurka ta jagoranta da suka girgiza duniya.
EU ba ta janye daga sa ido kan zaɓen Najeriya na 2027 ba.
NiMet ta yi gargadin ambaliya a jihohi 13 na Najeriya.
’Yan sanda 10 sun mutu a musayar wuta da mahara a Kebbi.
Sojojin Najeriya sun kuɓutar da matafiya 33 daga hannun ’yan bindiga a Zamfara'.
Binciken ICPC kan “hukumar bogi”: Me rahoton ya bayyana, kuma waɗanne tambayoyi ne har yanzu suke nan?
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da duniya: Hari kan matatar Saudiyya da mummunan haɗarin mota a Nijar.