Fashewar Matatar Gas Ta Girgiza Qatar: Mutane 13 Sun Mutu, Sama da 60 Sun Jikkata.
Ƙarancin Allurar Tiyatar Yara Na Barazana Ga Lafiyar Miliyoyin Yara a Afrika.
Kisan Gilla a Maraban Jos: Yadda Fushin Jama'a Ya Kashe Wata Mata Kafin Kammala Bincike.
Hare-haren Bokkos: Shin Filato Na Komawa Zamanin Rikicin Jini?
Shari’ar El-Rufa’i: Kotu Ta Fara Sauraron Shaidu Kan Zargin Kutse a Wayar Nuhu Ribadu.
An Samu Gagarumin Ci-gaba a Tattaunawar Zaman Lafiya Tsakanin Amurka da Iran.
Harin Rasha kan jirgin ruwan Turkiyya ya tayar da hankalin ƙasashen duniya.