Mamakon ruwan sama ya yi ta’adi a Japan, mutane 4 sun mutu.
Najeriya: Shin sabon shirin kiwo zai kawo ƙarshen rikicin manoma da makiyaya?
Amurka ta yi barazanar kakaba wa Iran takunkumin da “duniya ba ta taɓa gani ba”.
Meta ta cire asusun yara 756,000 a Australia.
Rashin aikin yi ga matasa ya ƙaru a duniya – ILO.
Bala’o’i sun janyo asarar dala biliyan 100 a duniya cikin watanni shida.
UNESCO ta ce shekaru 5 na hana 'yan mata karatu sun zama babbar barazana ga makomar Afghanistan.